Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani dan Najeriya ya bayyana labarin rayuwarshi ta yadda karuwa ta sauya akalarshi. Ya aminta da cewa, darasin da ya koya zai amfani mutane da yawa. Abubuwa masu kyau na iya zuwa daga inda ba a tsammani...
Alkalin kotun, Jastis Aliyu Usman, ya ce ya yanke wa matashin hukuncin kisa bayan sauraron shaidu da kuma jawabin bangaren masu kara da wanda aka gurfanar. A hukuncin da ya zartar, Jastis Usman ya ce, "masu kara sun tabbatar tare
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa zata rage yawan adadin baburan adaidaita sahu da zasu dinga gudanar da sana'arsu a jihar Kano din. Zata zabtare ne daga dubu dari biyu zuwa dubu dari. Shugaban hukumar Karota ta jihar kano din,
Kimanin kwanaki 10 da suka gabata ne aka yi bikin murnar cikar kwalejin gwamnatin tarayya dake garin Daura jahar Katsina (FGC Daura) shekaru 30 da kafuwa, taron daya samu halartar dururuwan tsofaffin dalibai da malamansu.
Wani dan Najeriya mai suna Saidu Ahmadu ya samu hukuncin makonni uku a gidan maza daga kotun Karmo mai daraja ta daya da ke babban birnin tarayya. AN yanke massa wannan hukuncin ne bayan da aka kama shi da laifin ballewa tare da s
Hukumar yaki da da fasa kauri ta kasa, reshen jahar Neja ta tabbatar da mutuwar wasu jami’anta guda biyu a hannun wasu gungun yan bindiga da suka kai musu farmaki yayin da suke bakin aiki a kan iyakar jahar Neja da jahar Kwara.
Wasu mutane da ake zargin 'yan bangar siyasa ne, sun je garin Gwadangaji dake jihar Kebbi da misalin karfe 2 na dare, suka yi awon gaba da mawaki Bello Bala Aljannare daga gidansa...
Wata budurwa ‘yar Najeriya mai amfani da suna @ifeoluwa.oluwa.712 a shafinta na Intsagram ta zargi cewa, an hari ‘yar wasan kwaikwayo Angela Okorie ne saboda an kamata tana lalata da mata da miji...
A korafin da Abba Musa ya mika, ya bayyana cewa Lakcaran ya duddura masa ashar tare da 'yan uwansa ta wayar tarho. Abba ya nadi muryar malamin yana ta kunduma musu ashar. Amma Malam Mustafa Hashim Kurfi ya musanta aukuwar lamarin.
Mudathir Ishaq
Samu kari