Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Idan aka haifeka a yankin karkara na arewacin kasar Ghana, dole ne ki iya girki kuma makomarki na madafi ne. Wannan ne labarin wata matashiyar budurwar da ta kammala digirinta na biyu a kasar Ghana. Amma ita ba hakan bane ya...
Jami'an hukumar hana fasa kwabri da aka fi kira da 'Kwastam' da ake aikin atisayen hana fatauci a kan iyakar Najeriya da kasar Nijar sun kwace buhun shinkafar kasar waje 140 da suka samu a wani gidan gona mallakar Alhaji Habu Sark
A ranar Lahadi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi a jihar Kano, Aminu Ado Bayero, ya sauke 'Sarkin Bai' kuma hakimin Dambatta, Mukhtar Adnan, tare da maye gurbinsa da hakimin Makoda.
Uwar jam’iyyar APC ta dage matakin ladabtarwa na dakatarwa da ta yi ma gwamnan jahar Ondo Rotimi Akeredolu, tsohon gwamnan jahar Imo, Rochas Okorocha da tsohon gwamnan jahar Ogun Ibikunle Amosun.
Hukumar yaki da fasa kauri, kwastam ta sanar da aniyarta na fara daukan sabbin ma’aikata, inda za ta bude shafinta na yanar gizo don masu neman aikin su daura takardunsu, kamar yadda shugaban hukumar, Hamid Ali ya bayyana.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bude gidan kwalliya mai suna ‘Sadau Home’ a Kaduna. Tun farko dai jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram cewa zata bude sabon waje mai suna ‘Sadau Home’ a Kaduna.
Sanannen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya shaida wa Aminiya cewa zuwa yanzu ya koma birnin Legas da harkokinsa.
Duk da ana ganin nahiyar Afrika a matsayin mafi koma baya saboda tsananin talauci, shugabannin kasashen Afrika na daga cikin shugabannin duniya da suka mallaki makudan kudade yayin da jama'ar suke jagoranta ke cigaba da zama cikin
Sanannen basaraken kasar yarbawa, Oluwo na kasar Iwo, Oba Abdulrasheed Akanbi ya saki matarsa mai suna Chanel Chin. Hakan ya bayyana ne daga wallafar da ya yi a shafinsa na Instagram a ranar 15 ga watan Disamba, 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari