Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, ne ya sanar da hakan a cikin sanarwa da sakataren ma'aikatar harkokin cikin gida, Barista Georgina Ehuriah, ya fitar ranar Alhamis, 19 ga watan Disamba. Da yake taya 'yan Najer
Itacen dogon yaro ko kuma dalbejiya ya kasance ice mai matukar amfani ko a al’adar bahaushe. Ana kiran itacen da ‘Neem tree’ a turance. Tana da daci amma tana da matukar amfani a jikin dan Adam...
Wata mata ta shiga tsananin mamaki a rayuwarta bayan da ta gano cewa mijinta ya auri aminiyarta ta shekaru 25. Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar Facebook mai suna Christine Aluyi, wacce ta san duk matan fiye da...
A ranar 10 ga watan Disamba ne jaruma Rahama Sadau ta yi bikin zagayowar ranar haihuwarta. A hakan ne kuma ta bude sabon katafaren gidan cin abinci, wajen kwalliya, wajen gyaran jiki, wajen gyaran kai da kuma wajen shan Shisha...
Shugaban kasar Zambia, Edgar Lungu, ya bukaci jakadan kasar Amurka da ya bar kasarsa a kan rokon gwamnatin da yayi ta duba, bayan da aka yankewa wasu ‘yan luwadi hukuncin kisa a kasar...
Idan da mai karatu zai tambaya kakaninshi sirrin doguwar rayuwa, akwai tabbacin ba zasu kira kasa da yashi ba a cikin jerin. Amma kuma, Kusma Vati daga Varanasi mai shekaru 80 a kasar Indiya, ta tabbatar da cewa cin kasa da...
Wata babbar kotun Abuja dake zamanta a garin Zuba ya yanke hukuncin bulala goma sha biyu ga wani mutumi mai suna Yakubu Nasiru da aka kama da satar burodi, kwai da man bota.
Wata mata ta rasa ranta wajen haihuwa bayan da fasto ya sanar da su cewa haramun ne yin tiyata don cire da. Kamar yadda wani ma’abocin amfani da kafar sada zumuntar zamani ya sanar, mijin marigayiyar abokinsa ne kuma likita ya san
Wani rahoto da ya fito da dumi duminsa ya tabbatar da mutuwar Sanata mai wakiltar mazabar Imo ta Arewa a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Benjamin Uwajumogu.
Mudathir Ishaq
Samu kari