Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Talata, kungiyoyin hadin kan arewa sunce kashe-kashen da akeyi a arewacin Najeriya alamace dake nuna kuru'un da 'yan arewa suka kada wa shugaba Buhari.
A shekarar 2014 aka nada shi a matsayin babban darektan hukumar NCAA, inda ya shafe shekaru 5 yana jagoranci kafin ya mika mulki ga shugaba mai ci, Kaftin Musa
Mata masu gudun hijira daga kauyakun jihar Zamfara sunce yunwa da sanyi zai iya ajalin su da yaransu, bayan 'yan bindiga sun kone musu gidajensu, Daily Trust.
Gaba ɗaya abin ya fara ne da misalin ƙarfe 10:30 na safiyar Asabar, mayaƙan Boko Haram cikin kayan sojoji ɗauke da manyan bindigu suka yi mana ƙawanya suka zaga
Ɓatagarin dai sun yi bajakolin kayayyakin da suka sato daga kantinan ƴan kasuwa, wanda suka haɗar da kayan sawa da sauran kayan amfanin gida, a wajen garin Otuk
A ranar Talata, UNFPA tace kashi 50 bisa 100 cikin wadanda basu dade da samun kanjamau ba, karuwai ne da 'yan luwadi. Sai dai tayi takaicin sanar da cewa kaso.
Wani mutum dan South Africa ya kwantar da hankalinsa bayan ya kama matarsa da kwarto a gadonsu na sunnah, ya kuma zage wurin bata kaututtuka na ban mamaki.
Jihar Kano na ɗaya daga cikin jihohin da suka rabauta da tallafin Korona, sai dai akwai masu hana ruwa gudu da suka sauya akalar kayayyakin tallafin zuwa gidaj
Majalisar dattawa ta kira wani babban kwamishinan Birtaniya zuwa Najeriya a kan wani tsokaci da wani dan majalisar Birtaniya, Tom Tugendhat ya yi a kan Gowon.
Mudathir Ishaq
Samu kari