Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jahar Kogi Alhaji Yahaya Bello ya yi rashin babbar yayarsa, Hajiya Rabi’at Bello wanda Allah Ya yi ma rasuwa a ranar Litinin, 23 ga watan Disamba, kamar yadda gwamnan da kansa ya bayyana.
A ranar Laraba 18 ga watan Disamba ne wata ma’aikaciyar gidan talabijin mai suna Juliet Mgborukwe ta yi bikin murnar rabuwa da mijinta mai suna Chima Ojukwu. Ganin wannan bikin murnar ne yasa tsohon mijin nata din ya wallafa...
Sarkin musulmai kuma shugaban majalisar koli ta al’amuran addinin musulunci, Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa alkiblar da kasar nan ke fuskanta na da matukar hatsari. Ya bayyana cewa, talaka na da hujjar fusata tun daga yadda aka...
Akwai yiwuwar mu ci amanar abokan zamanmu idan har hakan halayyar iyayenmu ce? Kamar yadda sakamakon wani bincike ya nuna, akwai yiwuwar mata biyu bisa uku da iyayensu mata suka taba cin amana, su ma su ci amanar abokan rayuwarsu.
Sanannen abu ne cewa zogale ganye ne dake dauke da sinadarai daka samar wa mai ci lafiya da kuma kare shi daga kamuwa da cututtuka. Hakan kuwa bai hana binciko wasu illolin da ke tattare da cin shi ba musamman ga mata masu juna...
Mangwaro na daga cikin ‘ya’yan itatuwan da ake ci wanda ke dauke da sinadaren inganta kiwon lafiyar mutum. A cikin mangwaro, akwai sinadarin Vitamin C wanda ke warkar da mura, rauni da sauransu. Sannan akwai sinadarin...
Bayan kammala duk shirye-shiryen bikin da za a yi a makon da ke zuwa, ango ya sanar da fasawarsa. Wannan lamarin kuwa ya jawo tashin hankula daga dangi, abokai da ‘yan uwa...
Wata mata wacce har yanzu ba a gano sunanta ba ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani sakamakon hotunanta face-face cikin jini da ke yawo. Kamar yadda ake zargi, mijin matar dan sanda ne ma’aikaci a jihar Kaduna...
Hukumar kula da shige da fice, watau Immigration, ta kaddamar da wani katafaren sabon sansaninta da ta gina a garin Daura, mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari dake jahar Katsina.
Mudathir Ishaq
Samu kari