Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fadar gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa wasu manyan mutane a Najeriya na yaki da shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ba don komai ba sai don kawai ya hanasu lasisin mallakar rijiyoyin mai.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da wata sabuwar farmaki a kauyen Kaure dake cikin mazabar Kwaki na karamar hukumar Shiroro a jahar Neja, inda suka kashe mutane 8 nan take.
Tsohon kwamishinan ayyuka a jahar Jigawa, hamshakin dan siyasa, fitaccen attajiri kuma babban basarake, Sarkin Yakin Kazaure, Injiniya Baba Aliyu Santali ya rigamu gidan gaskiya a ranar Lahadi, 22 ga watan Disamba.
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa kungiyar dattawan Arewa wacce ake kira da 'Northern Elders Forum (NEF)', ta fara wani taro domin sasanci a tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
Zauren dattawan Arewa wacce aka fi sani da Northern Elders Forum (NEF) ta fara wani taro domin sasanci a tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
Hukumar 'yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yadda wani mahaifi ya bankawa 'ya'yansa biyu wuta bayan da ya zargesu da maita. Nyam Choji dan asalin kauyen Shen ne dake karamar hukumar Jos ta Kudu.
Tsohon ministan, wanda aka fi kira da "TY Danjuma", ya bayyana hakan ne ranar Asabar yayin da yake gabatar da jawabi a wurin taron kaddamar da wani littafi da kuma bayar da kyaututtuka da jaridar Tribune ta shirya. "Babu wani saur
An kammala shagulgulan biki cikin farin ciki a Karofi ranar Alhamis, a cikin makon jiya, inda daga nan aka wuce tashar mota dake Dustin-Ma aka dauki hayar babbar motar daukan fasinja da zata dauki amarya da dattijan da zasu raka
An yanke wa wani malamin jami’a hukuncin kisa bayan da ya yi batanci ga Annabi Muhammaadu SAW a shafinsa na sada zumunta. Malamin jami’ar mai suna Junaid Hafeez, ya kasance a tsare ne tun bayan da ya wallafa kalaman cin mutunci ga
Mudathir Ishaq
Samu kari