Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata budurwa mai suna Joy Osain dake zaune a unguwar Agbura cikin karamar hukumar Yenagoa na jahar ta kashe kashe kanta bayan samu sabani da saurayinta, Eze Augustus dan shekara 28 saboda zarginsa da cin amanarta.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayyana rashin amincewar al’ummar Musulmai da kudurin dokar daidaita maza da mata a kan abin da ya danganci rabon gado.
Sanin kowa ne a yanzu cewa harkar kwallon kafa ya girmama sosai ta yadda ba wai yara ko matasa bane kadai ke goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa ba, a’a, har ma da manyan mutane, kamar yadda Atiku Abubakar ya tabbatar.
Al’amarin mawaka masu rera wakokin Hausa musamman wadanda suke danganta kawunansu da masana’antar Kannywood na samun tagomashi sakamakon suna buga wakoki na gani na fada dake kayatar da masu sauraro.
Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma tsohon sakataren jam’iyyar CPC, Alhaji Buba Galadima ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana cewa kamfanoninsa guda biyu dake yankin Apapa sun yi asarar fiye da biliyan N25 a cikin shekaru biyu sakamakon cunkuson ababen hawa da ake samu a yankin. Dangote ya
Kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa a kan karin albashi ya kammala aikinsa tare da cimma matsaya yayin zamansa na ranar 19 ga wata a kan fara biyan sabon karin albashin daga karshen watan Disamba na shekarar 2019. Bisa sabon
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci maasan 'yan Najeriya a kan yadda zasu gina kyakyawar rayuwar aure mai inganci. A ranar Juma'a ne 27 ga watan Disamba ne shugaban kasar yayi wannan kiran ga matsan Najeriya. Ya bukace s
Babban jigon jam’iyyar APC ya yi matukar kokari wajen tabbatar da yuwuwar mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Tun daga hawan shi mulki na farko har zuwa tazarcensa a 2019. Hakan yasa mutane suke tunanin ko zuciyarsa ta darsu da
Mudathir Ishaq
Samu kari