Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A kasar Indonesia ne aka kaddamar da wata manhaja ga maza ma'aurata masu bukatar karin aure. Ayopoligami sunan manhajar kuma ta jawo takaddama a kasar wacce tafi kowacce kasa yawan musulmai a fadin duniya...
Wata kungiya mai zaman kanta, gidauniyar Aid Foundation ta bayyana cewa ta kammala shirin daukan ma’aikata miliyan daya domin su gudanar da aikin shuka bishiyu guda 300,000 a unguwanni 35 a fadin jahar Kaduna.
A gidaje da yawa da kuma wuraren cin abinci, ana amfani da kwayar fanado ne don dafa nama da gaggawa. Ana amfani da fanado na naira hamsin kacal don tseratar da gas, kalanzir ko kuma itace wajen dafa nama mai tarin yawa cikin...
Wata mata mai shekaru 58 a duniya mai suna Dorcas Osiebo, wacce ta dena jinin al'ada tun 2006 ba tare da alamar ciki ba, ta haifi yaro namiji. Dorcas wacce ta haifi yaro namiji a ranar 13 ga watan Disamba ta sanar da Kamfanin...
Wata matar aure mai suna Abidat Ademola ta tunkari kotu da bukatar a raba aurenta mai shekaru 12 da mijinta mai suna Isa Ademola. Hakan kuwa ya bijiro ne bayan zargin yunkurin tsafi da ya so yi da sassan jikinta da 'ya'yansu...
A kalla mutane 15 ne suka mutu inda sama da fasinjoji 12 suka raunata a ranar Juma'a bayan da jirgin sama dauke da mutane ya rikito jim kadan bayan tashin shi daga babban birnin Kazakhstan, kuma ya fada kan wani gida...
Jami’an Hukumar daidaita tarbiyya da dabbaka shariar Musulunci a jahar Kano, Hisbah, ta kama wasu masoya biyu da suka yi gaban kansu wajen daura ma kansu aure ba tare da izini ko sahhalewar iyayensu ba.
Kungiyar ISWAP wanda aka fi sani da suna Boko Haram ta yi ma wasu kiristoci 11 kisan gilla a matsayin ramuwar gayyan kashe kwamandanta da mai magana da yawunta da Sojoji suka yi a cikin watan Oktoba.
Shuwagabannin kungiyar Izalatil bidi’a wa iqamatissunnah ta kai ma mashawarcin tsohon shugaban kasa Jonathan a kar harkokin tsaro, Kanal Sambo Dasuki ziyarar jaje a karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau.
Mudathir Ishaq
Samu kari