Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, Habu Sani, ne ya sanar da faruwar hakan a cikin wani jawabi da ya raba wa manema labarai ta hannun kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna. Kwamishina ya bayyana cewa Sulei
Dandalin sada zumunta na Instagram shi ne shafin da jarumai da kuma masu hurda da masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sukafi maida hankali akan...
Haka zalika anyi fadace-fadace tsakanin jarumai da dama a masana’antar Kannywood wanda hakan ya jawo tashin-tashina da yawa. Ga wasu daga cikin manyan abubuwan da suka faru guda shida...
Wani mutum mai suna Ambrose Owiriwa ya shiga hannun jami'an tsaro bayan da aka zargeshi da kashe 'yar dan uwanshi sakamakon wata karamar hayaniya da ta wanzu a tsakaninsu. Mamaciyar ta samu zubar jini ta ciki ne kafin likitoci...
Hukumar haraji ta jihar Kano ta kwace manyan motoci biyu dankare da magunguna na bogi tare da wadanda suka lalace a jihar. Kamar yadda takardar da ta fito daga ma'aikatar lafiya ta jihar ta bayyana, ta kuma samu saka hannun...
Hadaddiyar kungiyar kabilar Inyamuran Najeriya ta nanata manufarta na ganin yankin kabilar Ibo, kudu masu gabashin Najeriya ta fitar da shugaban kasa a zaben shekarar 2023, kamar yadda shugabanta, Nnia Nwodo ya bayyana.
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Ebonyi ta sanar da kama wani Uba, Chinasa Ogbaga daya kashe yaransa guda biyu tare da ji ma daya mummunan rauni a kauyen Okpuitumo na karamar hukumar Abakalikin jahar Ebonyi.
An sake kwatawa, wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da wani hari a karamar hukumar Jibia ta jahar Katsina, inda suka halaka mutum daya, tare da yin awon gaba da wata Mata da Danta daya.
Gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da hari a kan wani babban Alkalin kotun shari’ar Musulunci na jahar Kogi, Bala Muhammed, inda suka bude masa wuta, sa’annan suka yi awon gaba da direbansa.
Mudathir Ishaq
Samu kari