Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani mataki da za’a iya kira basabamba, bangaren dokoki na karamar hukumar Zaria ta jahar Kaduna daya kunshi majalisar zababbun kansilolin karamar hukumar ta sanar da tsige shugaban karamar hukumar Zaria, Injiniya Aliyu Idris Ib
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana sadaukar da dukkanin nasarorin daya samu a rayuwarsa a lokacin da ya yi shugabanci a karkashin tsarin mulkin Soja da na mulkin dimukradiyya ga Allah Ubangiji.
Wani jami'in dan sanda a yankin Pima ya ce sun samu ragowar gawar wani mutum a kusa da tsaunin dake arewacin Tucson a ranar Talata. A ranar Laraba ne sashen raya gandun daji da kifaye a Arizona ya sanar da cewa an harbe zakunan
Hukumar EFCC ce ta nemi kotun ta bata izinin cigaba da tsare Adoke har zuwa lokacin da zata kammala shiri domin gurfanar da shi a gaban kotu. Da yake yanke hukunci a kan bukatar da EFCC ta mika a gaban kotunsa, Jastis Musa ya bayy
Kamfanin WhatsApp ya ce manhajarsa zat dena aiki a wayoyin da suka kai shekaru biyar da kerawa. WhatsApp din wanda mallakin Facebook ne ya daina aiki a kan wayoyi kirar windows wadanda Operating System din su ya tsufa tun daga ran
Sai dai, jama'a sun balle tagar daya daga cikin bandakan gidan tare da kubutar da mijin marigayiyar, Sani Yahaya Jumare, tare da garzaya wa da shi zuwa asibiti mafi kusa. Jaridar Daily Trust ta wallafa cewa gobara ta tashi a gidan
Karamar ministar sufuri, Gbemisola Saraki, ta nuna rashin jin dadinta a kan rushe gidan mahaifinsu da gwamnatin jihar Kwara tayi a sa'o'in farko na ranar Alhamis. Idan zamu tuna, gwamnatin Gwamna Abdul Razaq ta yi ikirarin cewa ka
A cikin wani jawabi da kakakin rundunar 'yan sandan jihar, Gambo Isah, ya fitar ranar Alhamis, ya bayyana cewa dakarun rundunar atisayen 'Puff Adder' ne suka kubutar da 'yammatan bayan musayar wuta da 'yan bindigar da suka sace
Wani dan majalisa mai wakiltar mazabar Akoko ta Arewa maso gabas da Akoko ta Arewa maso yamma a majalisar wakilan Najeriya, Olubunmi Tunji-Ojo ya dauki mutane 220 aiki a matsayin hadimansa da zasu taya shi aiki.
Mudathir Ishaq
Samu kari