Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani magidanci ya hau dokin zuciya inda ya yi amfani da adda wajen sassara mahafiyar uwargidarsa a gidanta dake titin Arubayi cikin garin Warri na jahar Delta, daga bisani kuma ya kwankwadi gubar da ta kashe shi.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware makuden kudi har naira biliyan daya don gina masallatai da kuma gyara makabartu. Gwamnatin jihar ce ta tabbatar da ware wannan kudin don gina masallatan Juma'a, gyaran makabartu, kayan azumi da...
Shonisani Masutha budurwa ce 'yar asalin kasar Afirka ta kudu daga Limpopo. Ta kafa tarihin zama 'yar wasan kwaikwayo baka ta farko da ta fara bayyana a fim din Indiya mai dogon zango. Kamar yadda Glamour.co.za ta bayyana...
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai farmaki wani gari, Kabi-Mangoro dake cikin karamar hukumar Kuje na babban birnin tarayya Abuja, inda suka bindige wata mata da wasu mazaje guda uku babu gaira babu dalili.
AL-Willie Simmons dattijo ne mai shekaru 62 kuma bakar fata daga Alabama. Ya yi shekaru 38 a gidan yari saboda satar $9. Alkalin ya yanke mishi hukuncin sata babu tara tun a 1982...
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari ta karrama jaririn da aka fara haihuwa na farko a sabuwar shekarar 2020, a karamin asibitin dake garin Gwagwa, na babban birnin tarayya Abuja.
An zargi tsohon dan kwallon kafar jami'ar Texas, Michael Egwuagu da kashe 'yar uwarshi a ranar Juma'a. Ya amsa laifinshi a wani faifan sautin muryar bayan mutuwar Jennifer Ebichi, kamar yadda 'yan sanda suka sanar...
A shekarar 2019 an samu manyan nasarori a masana'antar fina-finan Hausa. Wasu 'yan wasan kwaikwayon sun sun samu manyan nasarori tare da jinjina a cikin gida Najeriya da wajen kasar sakamakon arwar da suke takawa a masana'antar.
Wasu mutane sanye da kakin sojoji sun yi awon gaba da wani dan kasuwa mai suna Allhaji Ibrahim Musa Gashash wanda aka fi sani da Sardaunan Matasa, daga gidansa dake Kakuri. Mutanen sun kai 20 kuma sun isa gidansa ne wajen karfe 3
Mudathir Ishaq
Samu kari