Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Magabatan kabilar Babur Bura da na Luguda suna daga cikin wadanda suka yi hijirah daga Yemen ta Sudan zuwa yankin Chadi dake yankin Kanem Borno. Sune yaren Babur Bura dake Borno da jihar Adamawa...
Dakarun rundunar Sojan kasa ta Najeriya sun halaka mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram guda hudu a bata kashi da suka yi da juna a garin Michika na karamar hukumar Michika dake jahar Adamawa.
Yan Najeriya kafafaen sadarwar zamani sun bayyana bakin cikinsu gami da damuwar yadda daliban kwalejin horas da hafsoshin Sojin Najeriya, NDA, suke tare manyan hanyoyi tare da muzguna ma matafiya a duk fadin Najeriya.
Maza matasa masu mota sun fi yin jima'i fiye da wadanda basu da ita, bincike ya nuna. Mallakar mota ga samari na kara musu kima kuma wannan wata alama ce da ke jan hankalin mata, masu bincike suka ce...
Shugaban kwamitin yardaddu na jam'iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin ya jawo hankulan jama'a ta yadda magoya bayan tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar ke barazana ga rayuwarshi a kan tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar a 2023..
Mazauna Kano da Jos sun kasance a cikin gidajensu bayan sanyin da ya ta'azzara a wannan yanayin da ya sauya. Sauyin yanayin yasa mutane kan saka manyan rigunan sanyi don kare kansu daga sabon yanayin. Yanayin yasa mutane sun...
Jagoran gwamnatin kasar Iran, Ayatollah Ali Khameini ya sanar da nadin Birgediya Janar Esmail Ghaani a matsayin magajin Janar Qassem Soleimani, babban kwamandan rundunar Quds na Sojojin juyin juya hali da kasar Amurka ta kashe.
Akwai alamun dake nuna cewa wannan sabuwar shekarar zata fara da kyau, don wasu sun bude cikinsu ba tare da yin karya ko kunyar halin da suke ciki ba. Mata da yawa a yanzu na tunkahon cewa basu dogara da maza ba kuma guminsu...
Tsohon shugaban hukumar tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, Cif Bode George ya bayyana manufarsa na tsayawa takarar shugabancin kasar Najeriya a zaben 2023 a karkashin inuwar jam’iyyar PDP.
Mudathir Ishaq
Samu kari