Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da nada sabbin masu bashi shawara na musamman guda 7 da kuma manyan masu bashi shawara na musamman guda 10. Ya bukaci sabbin hadiman da ya nada su zage dantse domin yin a
Shugaban hukumar NAEC (Nigeria Atomic Energy Commission), Simon Mallam, yana daya daga cikin mutanen da suka rasa rayukansu a hatsarin iskar gas ta aka yi jiya a garin Kaduna a ranar Asabar, cewar wani jami'i.
Wasu matasa masu shekaru 24 zuwa 25 sun rasa ransu sakamakon kai garwashin wuta daki don jin dumi a Jos, jihar Filato. Sun yi hakan ne sakamakon tsananin sanyin da ya addabi jihar da sauran sassan kasar nan.
A ranar daya ga watan Janairu na wannan shekarar ne jarumi Ali Nuhu ya garazaya shafinsa na Instagram tare da wallafa hoton marigayin inda yake kara ta'aziyya a cikarsa shekaru 13 da barin duniya.
Wata mata mai suna Hauwa Lawan mai shekaru 30 a garin Rurum, ta tura kishiyarta cikin rijiya tare da goyonta. Hauwa ta tura Zuwaira ne da ke goye da Mustafa mai shekara daya da rabi cikin rijiya. A yayin da rundunar ‘yan sanda suk
Ana kiranta da diya mai gaskiya kuma abar gasgatawa. Kyakyawa ce ta ajin farko kuma ta auri manzo Allah SAW a shekarun karshe na rayuwarshi. Idan har za a kira sunan Sayyada Aisha, za a danganta shi da ilimi, soyayya, yarda da hak
Wata kotun majistare dake zaman a Noman's land a ranar Juma'a ta bukaci da a adana mata wani dan bautar kasa mai suna Jepthan Peter Makwin dake hidimar kasa a karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano dake fuskantar zargin kisan yaro m
Babbar rundunar kasar Chadi wacce ta kundhi a kalla soji 1,200 ta janye daga hadin guiwa na yakar Boko Haram a Najeriya. Mai magana da yawun sojin ne ya sanar da AFP a yau Asabar. "Dakarunmu ne suka je taimakawa sojin Najeriya a w
Kamar yadda rahoton CNN ya bayyana, an kara samun wani harin a birnin Baghdad, babban birnin kasar Iraq. Wannan sabon harin ya kashe mutane tare da raunata wasu da dama...
Mudathir Ishaq
Samu kari