Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An samu turmutsitsin jama’a a yayin jana’izar babban kwamandan rundunar Sojan kasar Iran, Janar Qassem Soleimani daya gudana a birnin Kerman na kasar Iran a ranar Talata, 7 ga watan Janairu, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane d
Dakarun Hisbah sun isa filin jirgin saman ne domin dauko shugabansu wanda jirginsa zai sauka da misalin karfe 2:00 na rana. Sai dai, kokarin manema labarai na jin ta bakin mahukuntan filin jirgin sama ya ci tura, kasancewar sun ki
Wani kamfanin siye da siyarwa dake Guizhou a kasar China ya ladabtar da ma’aikatansa ta hanyar tilasta musu cin kifi mai rai da shan jinin kaji saboda rashin cika sharuddan aiki da suka yi...
Firayem minister mafi karancin shekarau, Sanna Marin, ta kasar Finland zata kirkiro kwanaki hudu na aiki da kuma sa’o’i shida na aiki. Firayem ministan mai karancin shekaru zata bar ma’aikata su fara samun isasshen lokaci...
Wani mazaunin yankin da ya nemi a boye sunansa ya bayyana cewa daya daga cikin 'yan bindgar ya rasa ransa yayin musayar wuta da sojojin. Mazauna yankin sun shiga cikin zulumi da zaman dar-dar bayan samun labarin cewa dakarun soji
Amma wasu masu nazari da hasashen al'amura sun bayyana musayar yawu a tsakanin Shekau da Zulum a matsayin babbar nasara a matakan yin sulhu da 'yan ta'adda a kowanne mataki. Tun cikin shekarar 2009 jihar Borno da wasu jihohin yank
Babban sufetan Yansandan Najeriya, Mohammed Adamu ya tura sabon kwamishinan Yansanda zuwa jahar Kaduna, Umar Muri, wanda ya amshi ragamar iko a ranar Litinin, 6 ga watan Janairu.
Dakarun runduna ta 29 ta rundunar sojan kasa ta Najeriya ta hallaka mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram guda shida a wani arangama da suka kwasa da juna a kauyen Jakana na karamar hukumar Konduga na jahar Borno.
Ministan lantarki, Mamman Saleh dan mutan Taraba ya bayyana cewa akwai wasu shafaffu da mai da suka dage suka tubure tare da dogewa a kan hana yan Najeriya samun isashshen wutar lantarki.
Mudathir Ishaq
Samu kari