Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sojojin dake gadin shingayen kan hanyar Damaturu zuwa Maiduguri sun fusata gwamnan jihar Barno, Farfesa Babagana Umara Zulum da yammacin ranar Litinin. Ran gwamna Zulum ya baci ne yayin da yaci karo da dogon layin ababen hawa yayi
Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya tace bata riga ta kara kudin wutar lantarkin ba. Usman Arabi, babban manajan hukumar NERC din ya bayyana hakan a shafin yanar gizo na hukumar, wanda kamfanin dillancin labarai ya samu a j
Kazalika, ya raunata matarsa tare da sauran wasu mutane hudu da suka hada da wani soja mai mukamin kofur. Jaridar Premium Times ta rawaito cewa majiyarta ta shaida mata cewa an garzaya da mutanen da ya raunata zuwa asibiti domin
Wani magidanci mai da daya, wanda ‘yan sanda suka kwatanta da dan fashin da ba zai taba tuba ba, ya shiga hannun runduna ta musamman ta ‘yan sandan jihar Legas, a kan zarginsa da ake da kwacen wayoyi daga hannun mutane.
Akalla mutum ne guda daya ne ya rasa ransa yayin da wasu gungun miyagu yan bindigan daji suka kai farmaki ga wata ayarin matafiya a jahar Taraba, inda suka tasa keyar mutane 10 da nufin garkuwa da su.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandari, JAMB ta tsayar da ranar 13 ga watan Janairu a matsayin ranar da za ta fara sayar da takardar sha’awar zana jarabawar na shekarar 2020 ga dalibai masu sha’awa.
A cigaba da takalar juna tsakanin kasar Amurka da kasar Iran, wata kungiyar Shia ta jefa wasu rokokin bamabamai guda biyu zuwa ga ofishin jakadancin kasar Amurka dake Baghdad a kasar Iraqi.
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta yi kira ka shugaban kasa Muhammadu Buhari daya daina fita kasashen waje domin duba lafiyarsa kamar yadda ya yi kira ga yan Najeriya, domin ya kasance shugaba nagari abin koyi.
Gungun yan bindiga dake fashi a kan teku sun halaka zaratan dakarun rundunar Sojin ruwan Najeriya guda hudu daga cikin Sojoji shida da suka kai agajin gaggawa ga wani babban jirgin ruwa da yan bindigan suka tare.
Mudathir Ishaq
Samu kari