Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A lokacin da jama'ar kasashen Afirka ta yamma musamman Najeriya ke fama da tsananin sanyi, wanda masana suka ce anyi shekaru ba a fuskanci irinsa ba, wasu sanannun mutane a Najeriya sun fara yunkurin tallafawa marasa galihu...
Hada abokan mu'amala a rayuwa dai ana danganta shi ne da maza. Wannan kuwa wata jarumta ce da cikar isa wacce ubangiji ke basu. A nan kuwa wata mace ce me kamar maza. Ta yi mu'amala tare da maza hudu kuma ta samu juna biyu...
Mazauna babban birnin Fuyu na China sun sha matukar mamaki da al'ajabin abinda ya faru a makon nan. Kamar yadda aka saba dai, rana daya ce ke fitowa sannan ta fadi, amma ba hakan bane ya faru a makon. Rana uku ne suka bayyana...
Ga maza masu tarin yawa a Najeriya, akwai matukar wuya a ga sun tunkari mace ma'aikaciya a rundunar sojin Najeriya da maganar soyayya. Komai kyan mace kuwa da sakin fuskarta, in har soja ce, akwai yuwuwar masu neman aurenta...
Wani jirgin saman kasar Ukraine ya yi hatsari a Iran. Dukkan fasinjoji 180 tare da matukan jirgin farar hular sun rasa rayukansu, kamar yadda Red Crescent na kasar Iran suka sanar...
Wani likitan Najeriya da ya koma kasar Saudi Arabia ya bayyana yadda ya fashe da kuka bayan da ya karba jimillar albashinshi na watanni hudu Najeriya a kasar dake tsakiyar gabas din...
Mutum daya kacal ne ya mutu sakamakon hatsarin da aka samu daga cunkoson ababen hawa da aka yi a Oslo a 2019, kamar yadda jami’ai suka bayyana. Wannan ne karo na farko da ba a samu mutuwar yara masu kananan shekaru ba a cunkoson..
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Malam Ibrahim Magu ya bayyana cewa zasu dauki sabin tsauraran matakai a kan barayin dukiyar jama’a, musamman barayin mai a yankin Neja D
Dakarun rundunar Yansandan Najeriya sun ceto wani karamin yaro dan shekara 6, wanda Dan kwamishinan ruwa na jahar Bayelsa ne, Mista Nengi Talbot Tubonah, bayan kwashe makonni uku a hannun yan bindiga.
Mudathir Ishaq
Samu kari