Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun tattara wasu jami’an hukumar kwastam guda biyu, tare da yin awon gaba dasu a wani shingen binciken ababen hawa dake Dan-Bedi cikin karamar hukumar Jibia ta jahar Katsina.
A ranar Laraba ne babban sakataren majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres, ya sanar da cewa zai cigaba da tattauna wa da kasashen biyu domin ganin an samu lafawar amon gangunan yaki da kowanne bangare ke buga wa. Kalaman na Gut
Jam'iayyar PDP reshen jihar kano ta sallami kwamitin shugabanninta na rikon kwarya kuma ta nada kwamitin wasu mutane uku don jibantar lamarin jam'iyyara a jihar, kamar yadda umarni daga hedkwatar jam'iyyar na kasa ya nuna.
Jami'an rundunar sojin Najeriya a halin yanzu suna harar maboya da sansanin 'yan ta'adda dake dajin Jibia a jihar Katsina, in ji jaridar Daily Trust. Majiyoyi masu karfi sun tabbatar da cewa sun ji ruwan wuta kuma sun ga ababen ha
Wata babbar kotu a jihar Kano wacce ta samu jagorancin Jastis Nuradeen sagir a ranar Laraba, ta dage sauraron shari'a da dattawan jihar Kano wadanda suka samu jagorancin Bashir Tofa, zuwa ranar 27 ga watan Janairu.
Biyo bayan kisan da Amurka ta yi ma babban kwamandan Sojan Iran, Janar Qassem Sulaiman, shugaban kasar Amurka, Donald J Trump ya sanar ma duniya manufarsa na ganin ya sasanta da gwamnatin kasar Iran.
Jami’ar Bayero ta Kano ta shirya wani babban taro a kan harshen Hausa domin karrama wata baturiya yar kasar Poland, Farfesa Nina Pawlak da ta kwashe tsawon shekaru 50 tana bincike tare da karantar da harshen Hausa a jami’a.
Wani dalibi da ya ci gajiyar tsarin tallafin karatu kyauta na tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Ibrahim Garba ya dauki nauyin karatun dalibai fiye da 150 a makarantun gaba da sakandari da dama a ciki da wajen
Hukumar kashe gobara ta jahar Yobe ta tabbatar da mutuwar da yaranta uku dukkaninsu yan mata a cikin a wata wutar gobara da ta tashi a daren Talata a gidansu dake unguwar Red Bricks dake garin Damaturu na jahar Yobe.
Mudathir Ishaq
Samu kari