Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yake amsa tambaya a kan dalilin da yasa ba a sake shi ba duk da an tabbatar da bai aikata wani laifi ba, sai ya ce, "sun yi kokarin tuntubar Hanan ta hanyar kiran wayarta, amma sai aka ce tana Ingila tana fama da karatu, a sabo
Kwamishinan hukumar INEC a jihar Neja, Farfesa Sauel Egwu, shine wanda ya sanar da hakan a ranar Alhamis yayin gana wa da masu ruwa da tsaki a hedikwatar INEC ta jihar Neja dake Minna, babban birnin jiha. Ya bayyana cewa jam'iyyun
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Filato ta sanar da kisan wasu mutane 12 da ake zargin miyagun yan bindiga makiyaya ne suka halakasu a kauyen Kulben dake lardin Kombun cikin karamar hukumar Mangu na jahar.
Wata kotun majistare dake Osogbo ta yankewa wata mata mai suna Sadiat Jimoh hukuncin watanni 6 a gidan gyaran hali. Matar mai shekaru 30 a duniya ta samu wannan hukuncin ne bayan da aka kamata da laifin satar akuya mai kimanin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wata ganawar sirri da shuwagabannin kungiyar Malaman jami’a, watau ASUU, inda ake sa ran tattaunawarsu za ta tattara ne game da batun sabon tsarin biyan albashi na bai daya, watau IPPIS.
Wasu mutane a Kano wadanda ba a san ko su waye ba sun kai farmaki a shagon fitacciyar jaruma Rukayya Sulaiman Saje, inda suka sace kaya na kimanin naira miliyan daya da dubu dari shida. Wannan abin bakin cikin ya faru ne a daren..
Sanannen abu ne idan aka ce masana'antar Kannywood waje ne mai dumbin mutane da ke aiki, musamman a Arewacin Najeriya. A shekaru kadan da suka wuce, masana'antar ta shiga matsanancin hali, inda har wasu ke zargin zata durkushe...
Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) reshen jihar Ekiti, ta bada labarin mutuwar shugabar mata ta kungiyar, Oluseyi Ojo. Marigayiyar ta mutu ne bayan ta tona asirin wata mata mai suna Nzube Ekene dake yawon barace-barace tare da...
Wani karamin yaro mai shekaru 14 ya mika kan sag a gungun miyagu yan bindiga da suka yi awon gaba da mahaifiyarsa a unguwar Juji, Sabon Tasha, cikin karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna.
Mudathir Ishaq
Samu kari