Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akalla jami’ai guda 20 da hukumar man fetir ta kasa, NNPC, ta dauka aikin kare mata bututun man ta ne suka shiga hannu sakamakon kama su da aka yi da laifin fasa bututun mai tare da haka rijiyoyin man fetir guda 310.
Mawakin kasar Ghana, Ogidi Brown na kamfanin waka na OGB ya bukaci fastocin kasar da su zo don gwada ilhamarsu a kan shi. Ya ce yana bukatar su yi amfani da mu'ujiza wajen warkar dashi daga karayar...
Toke Mokinwa ba bakuwa bace a kafafen sada zumuntar zamani. Toke ta jawo cece-kuce ne a kafar sada zumuntar zamani ta tuwita saboda ra'ayinta da ta bayyana a kan mazan da ke cin amanar matansu.
Ke duniya, ina za ki da mu ne? wata kotun majistri dake zamanta a garin Abakaliki na jahar Ebonyi ta bada umarnin garkame wani matashi dan shekara 37, Chibueze Iduma a kan tuhumarsa da ake da kashe mahaifinsa.
Mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram sun kira ma kansu ruwa yayin da suka yi gangami suka kai samame zuwa sansanin rundunar Sojin kasar Nijar, amma sai reshe ya juye da mujiya, inda Sojojin Nijar suka karkashe su, kisan kiyas
Wani yaro mai shekaru 10 kacal a duniya na kwance rai a hannun Allah sakamakon mummunar kunar da yayi a kafafuwan shi. An zargi manajan gidan Burodi a garin Bajoga dake jihar Gombe da wurga yaron cikin murhun gasa Burodi..
Majiyar ta ce dukkan 'yan bindigar na dauke da makamai, wasu kuma a cikinsu suna sanye da kakin sojoji. A cewar shaidan, wanda ya nemi a boye sunansa, lamarin ya faru ne a garin Auno mai nisan kilimita 20 zuwa Maiduguri, babban bi
Jami'an 'yan sanda a ranar Alhamis a kasar Philippines sun tsinci gawar wani tsohon dan majalisa tare da mai tsaron lafiyarsa da kuma direbansa a kone cikin motarsa. An ga gawar tsohon dan majalisar Edgar Mendoza tare da hadimansa
Wani shaidar gani da ido da ya yi ikirarin cewa a kan idonsa 'yammatan suka shiga gidan Malamin, ya bayyana cewa yana da yakinin cewa matasan 'yammatan, wadanda shekarunsu na haihuwa basu haura 16 zuwa 18 ba, dalibai ne saboda kow
Mudathir Ishaq
Samu kari