Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yake magana amadadin iyayen yaran da aka dauki nauyinsu, Alhaji Yakubu Adamu, ya jinjina wa Gwamna tare da yaba wa namijin kokarin da ya yi wajen kafa sabon tarihi a jihar Gombe. "Bani da wata alaka da Dakta Jamilu Isyaku Gwamn
Babban alkalin Najeriya, Jastis Tanko Muhammaad ya fice daga zauren kotu babu shiri sakamakon hargitsi da hayaniya da ta cika babban zauren kotun koli. Jastis Muhammad, wanda zai jagoranci shari'ar daukaka kara ta gwamnoni bakwai,
An kwantar da Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammed a wani asibiti a London sakamakon wani ciwon da ba a bayyana ba. A takardar da babban mataimakin gwamnan na musamman a bangaren yada labarai, Mukhtar Gidado ya mi
Wani barawo mai suna uche Akunacha mai shekaru 41 ya aikata ma kansa aika aika ta hanyar kashe kansa da kansa a lokacin da ya tafka tsalle daga gidan sama mai hawa biyu don ya tsere daga mutanen da ya yi ma sata.
Wasu gungun yan bindiga dadi sun kai ma jami’an rundunar Yansandan Najeriya hari a jahar Delta a yayin da suke aikin binciken motoci a shingen binciken ababen hawa dake cikin garin Asaba, babban birnin jahar Delta.
Wani mutumi da zarginsa da tabin hankali, Badejo Adewale ya banka ma wani abokin zaman sa, Bolatito Kadara wuta a unguwar Surulere na jahar Legas a ranar Lahadi, 12 ga watan Janairu.
Rundunar sojin hadin guiwa ta kasa da kasa (MNJTF) ta halaka babban kwamanda mai matsayi na uku a ISWAP ko kuma Boko Haram mai suna Khalifa Umar. Kamar yadda kakakin jami'an tsaron na hadin guiwa ya sanar, Colonel Timothy Antigha,
Y’ayan babbar kungiyar yan Shi’a a Najeriya, watau kungiyar yan uwa Musulmi ta Najeriya, IMN, sun yi kira tare da jaddada gargadi ga gwamnan jahar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, inda suka ce masa ya kiyayi ranar sakamako.
'Yan bindiga a jihar katsina sun sako jami'an kwastam biyu wadanda sukayi garkuwa dasu a ranar Laraba. An sako su ne a sa'o'in farko na ranar Lahadi zuwa hedkwatar ta 17 ta rundunar sojin Najeriya.
Mudathir Ishaq
Samu kari