Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Duk da kasancewar jiharsa ta gaba da 'yan ta'adda suke kaiwa hare-hare tare da aiyukan ta'addanci, Gwamna Babagana Umara Zulum mutum ne mai tsananin karfin hali da kwarin guiwa.
A kan samu matsala a bangaren sanya kaya na manyan mutane amma wannan zai iya zama na daban ne. Ganin bayyanar shugaban kasa a taron manyan jami'an gwamnati da takalmi mai matukar kura ba zai yiwa 'yan kasa dadi ba. Hakazalika mas
Tana cikin rukunin 'C' na matasa 'yan bautar kasa dake aiki a makarantar sakandiren 'yammata dake garin Ibagwa-Aka a yankin karamar hukumar Igbo-Eze ta kudu a jihar Akwa Ibom. Rahotanni sun bayyana cewa ta kashe kanta ne ranar Jum
Shugaban hukumar yaki da rashawa na farko, Nuhu Ribadu a ranar Asabar ya hada manyan 'yan siyasan kasar Najeriya a karkashin inuwa daya. Dukkansu sun hadu ne masallacin An-Nura dake Abuja a yayin shagalin bikin da Nuhu Ribadu, Mah
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar Juma’a ya bayar da motoci 70 ga rundunar sojin Najeriya tare da wasu hukumomin tsaro don taimakawa aiyukansu a jihar. A taron da aka yi a Maiduguri, Zulum ya mika ababen hawan ga...
Kasar Iran ta amince da cewa ita ce ta harbo jirgin fasinjoji na kasar Ukraine wanda ya fadi a ranar Laraba yayi sanadiyyar mutuwar mutane masu yawan gaske...
Babban mashahurin mai kudi a kasar Japan, Yusaku Maezawa ya sanar da cewa zai bada kyautar $9 million ga mutane 1,000 a tuwita don ganin yadda farin cikin mutanen zai habaka...
'Yar wasan kwaikwayon masana'antar Nollywood, Damilola Adegbite ta bada wani labari mai ban mamaki a Instagram. Wani dan Najeriya ya yanke hukuncin siya wa karuwar shi gida a Ikoyi bayan matar shi ta kwashi kawayenta...
Wata matashiyar budurwa ta kashe kanta bayan ta kasa samun isassun masoya a hotunanta da take wallafawa a kafafen sada zumuntar zamani. Chloe Davison mai shekaru 19 a duniya tana da burin zama 'model' ne kuma ta dogara da...
Mudathir Ishaq
Samu kari