Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani shugaban makarantar sakandire a jihar Legas mai suna Samson Adeyemo, ya bayyana dangantakar da ke tsakanin shi da wasu tagwaye biyu a makarantar da yake shugabanta...
Sheikh Mohammed Mutumba babban limamnin masallacin Kyampisi ne dake Uganda wanda ya gano amaryarsa katon gardi ce. Ma'auratan basu taba kwanciyar aure ba kuma sunyi makonni biyu da aure amma amaryar tace tana jinin al'ada ne.
Bangaren Kwankwasiyya na jam'iyyar PDP sun rasa mambobi uku sakamakon hatsarin mota da suka yi a hanyarsu ta zuwa Abuja a Kaduna. Wasu biyu kuwa sun samu miyagun raunika kuma suna samun kulawar masana kiwon lafiya a halin yanzu.
Kungiyoyin miyagu yan bindiga dake cikin dazukan jahar Katsina sun nemi dakarun Soji su zauna dasu domin sulhuntawa sakamakon ruwan masafi da Sojojin suka sauke musu a cikin dazukan.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa sabbin dokokin ilimi a jihar sun rage yawan aurar da yara kanana a jihar. Gwamnan ya sanar da hakan ne a daren Lahadi a wani taron kare hakkin dan Adam wanda...
Mazauna jihar Legas sun shiga tsananin mamaki bayan da aka yi ruwan sama na farko a shekarar 2020 a jihar. Anyi ruwan saman ne a jiya wajen karfe 2 na yamma wanda ya dau mintuna 30, lamarin da ya jawo...
Shafin babban fasto TB Joshua na kafar sada zumuntar Facebook ya wallafa wani labari mai matukar bada tausayi. Kamar yadda aka wallafa, wani mutum ne ya bace na shekaru goma sha biyu amma da taimakon 'ruwan waraka' aka gano shi...
Al'amarin auratayya a wannan zamani sai dai fatan dace na alkhairi. Kasancewar aure ibada ce, dole akwai kalubale kala-kala da ma'aurata kan fuskanta...
Wani magidanci na fuskantar hukuncin shekaru 16 a gidan yari bayan da yayi wa matar shi mugun duka har ta suma. Bayan dukan da yayi mata, ya dau bidiyo wanda ya tura wa abokan shi don tabbatar da ya isa da gidan shi...
Mudathir Ishaq
Samu kari