Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dattijon Arewa, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa akwai yiwuwar jama’an kabilar Ibo su samu mulkin Najeriya amma fa sai sun kulla kyakkyawar alaka da sauran yankunan kasar, musamman Arewa.
Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Cif John Odigie Oyegun ya bayyana cewa tsarin mulkin dimukradiyya ya tabbata a Najeriya, tamkar takalmin kaza, mutu ka raba. Sai dai ya koka kan yadda yan Najeriya basa jin dadin tsarin.
Wani mutum mai suna Alex Shannon ya mayar da lalacin shi zuwa hanyar samun kudi. Shannon yaje otal daban-daban a fadin duniya tare da bayyana hazakar shi ta bacci...
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa mai suna Rashida Lobbo ta zanta da fim magazine bayan da tayi shekara daya ba a ji duriyarta ba a masana'antar...
Shugaban mutanen yankin Biafra wadanda aka fi sani da IPOB, Nnamdi Kanu, a ranar Alhamis ya jinjinawa gwamnonin Kudu maso yamma da suka kirkiro da tsaro na Amotekun...
Isaiah Wanjala yaro ne mai shekaru 14 wanda ya fito daga kauyen Gidea dake mazabar Kwanza, a yankin Trans Nzoia. An zabe shi don cigaba da karatu a babbar makarantar yara maza dake Chewoiyet...
Jami'an hukumar tsaro ta NSCDC ta jihar Legas sun gano wani gini a yankin Iyana-Ipaja dake jihar Legas inda ake aje kananan 'yan mata kafin ayi safararsu zuwa Mali da sauran sassa na duniya don karuwanci...
Wani magidanci ya saka mutane cikin tsananin mamaki bayan da ya amsa laifin shi na kisan matar shi, yaransu uku da Karen shi kuma ya cigaba da zama tare da gawawwakinsu har na tsawon makonni biyu kafin ya shiga hannun 'yan sanda..
Wata mahaifiyar yara uku mai suna Rukayat Sanusi ta roki wata kotu dake Mapo a ranar Alhamis a kan ta tsinke igiyoyin auren ta da mijinta. A yayin mika shari'ar gaban alkali Ademola Odunade, Rukayat wacce take zama a yankin...
Mudathir Ishaq
Samu kari