Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sabon bincike yace an gano cewa dabinon Ajwa na Madinah na kunshe da sinadaran dake hana cutar kansa. Anyi wannan binciken ne a jami'ar King Saud don gano amfanin dabinon Ajwa wanda ya kai masu binciken ga gano...
Wani miji da ya zargi matar shi da cin amanar shi ya hada mata tarkon da yasa ya tabbatar da hakan. Ya kama ta da wani katon gardi ne a kan gadonsu a cikin dakin aurensu. Kamar yadda na'urar nadar sautin da mijin ya saka a cikin..
Wani malami mai suna Sule Shaibu mai shekaru 70 da mataimakan shi, Wasiu Salami da Francis Akinola sun gurfana gaban kotun majistare dake Iyaganku a Ibadan a ranar Asabar sakamakon zarginsu da ake da damfarar wata mata naira...
Rikici ya kaure tsakanin wasu daliban makarantar sakandari a birnin Yaounde na kasar Kamaru, inda wani dalibi cikin fushi ya dauki adda ya sare dan yatsan abokinsa da dalibi a cikin aji.
A ranar Laraba, 15 ga watan Janairu ne aka fafata a wasan kwallon kafa tsakanin kungiyar Kano Pillars da Katsina United a filin wasa na Muhammadu Dikko dake garin Katsina, sai dai an tashi wasa baram baram.
Wani yaro mai shekaru 15 a duniya dan Fulani mai kiwon shanu ya gamu da sharrin miyagu a lardin Kukum dake cikin masarautar Kagaro na karamar hukumar Kaura a jahar Kaduna, inda suka kashe shi yayin da yake kan hanyarsa ta komawa g
Safiya Umar Chalawa, matar fitaccen jarumi Adam A. Zango tayi wani rubutu a shafinta na Instagram wanda ya ja hankalin mutane game da rashin lafiyar kawar ta jaruma Zee Preety...
Bayan siyar da gidan gado da mahaifiyar shi tayi don yayi karatu, Seth Van Beek ya karba lasisin shi a matsayin matukin jirgin sama na haya wanda yayi karatun a kasar Girka...
Olabisi Olaleye malami ne a jami'ar Obafemi Awolowi dake Ile-Ife wanda ake zargin shi da neman lalata da wata daliba mai suna Mutunrayo Afolayan. Malamin yayi wa Afolayan barazanar cewa zata cigaba da faduwa matukar bata bashi...
Mudathir Ishaq
Samu kari