Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan ya rantsar da kwamitin mutane 56 wadanda suka samu jagorancin mataimakin shugaban majalisat, Ovie Om-Agege don kara duba kundin tsarin mulkin kasar nan.
Hukumar tsaro ta fararen kaya, ta gurafanar da Muhammad Kabir, wani mutum da aka kama shi bisa zargin hadawa da yada bidiyon shagalin bikin Shugaba Muhammadu Buhari da ministar agaji, jin kai da inganta jama'a, Sadiya Umar Farouq.
Jami’an ‘yan sanda na runduna ta musamman a kan binciken laifukan kisa a jihar Legas sun bazama neman wani matashi mai shekaru 23. An zargi Michael Okhide da sokawa mahaifinshi mai suna Barista Clement Okhide wuka tare da...
Shugaban kungiyar mazauna garin Chibok da ke jihar Borno mai suna Dauda Iliya wanda aka fi sani da ‘Kibaku’ ya bayyana cewa, a ranar 14 ga watan Janairu na 2016 ne shugaban kasa yayi wa iyayen ‘yan matan da aka sace jaje...
A yau Alhamis ne aka tsaurara tsaro a cikin garin Kaduna sakamakon ci gaba da shari'ar shugaban Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim El Zakzaky da matarsa, Zeenat. Za a ci gaba da sauraron shari'ar shugaban kungiyar m
Jami’an ‘yan sanda a garin zuba da ke birnin tarayya a Abuja sun kama wani Ladani mai suna Muhammad Lawan. An zarge shi ne da sa hannu a rasuwar makwabcin shi ta hanyar ba shi ‘ya’yan itacen zakami wanda ya ci a matsayin magani...
Manyan hafsoshin tsaron kasa sun bayyana ma majalisar wakilai cewa akwai hannun kasashen waje a cigaba da ruruwar matsalolin tsaro a Najeriya, musamman matsalar ta’addanci da sauran kalubalen tsaro.
Akwai yiwuwar wasu gwamnatocin kasashen waje suna baiwa kungiyar yan ta’addan Boko Haram makudan kudade a matsayin tallafin ta’addanci da suke aikatawa a Najeriya, inji dan majalisa Babajimin Benson.
A ranar Talata, 4 ga watan Fabrairu na 2020 ne wasu jami’an tsaro na jihar Kano suka kama wani sanannen mawakin siyasa da ke jihar Katsina. Sunan mawakin Muhammadu Buhari wanda aka fi sani da ‘Kosan Waka’...
Mudathir Ishaq
Samu kari