Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani jami'in hukumar Hisbah mai suna Bashir Ja'afar ya shigar da karar hukumar reshen jihar Kano a gaban hukumar karbar korafe-korafe ta Kano (Anti Corruption). Bashir Ja'afar ya zargi hukumar Hisbah din da tauye masa hakkinsa a y
Korafin dan majalisar ya samu goyon bayan Honarabul Ali Ibrahim Shanono, mai wakiltar mazabar Bagwai/Shanono. Rahotanni sun bayyana cewa an rantsar da Uba Gurjiya ranar Talata yayin zaman majalisar da shugabanta, Abdulazeez Garba
Annobar cutar zazzabin Lassa ta bulla a jahar Katsina, inda ta kama mutane biyu, sa’annan ta kashe mutum 1 daga cikinsu, kamar yadda sakataren hukumar kiwon lafiya ta jahar Katsina ya tabbatar.
A yau ne wata mujallar kasar Rasha ta sanar da cewa kasar ta kammala kera wa Najeriya jiragen yaki 7. Za a kawo su nan ba da dadewa ba zuwa kasar Najeriya. Idan zamu tuna, fadar gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa gwamnati za ta sa
Kasar Amurka ta sanar da cewa za ta ba Najeriya tallafin dala miliyan 40 a matsayin taimako ga jama'ar kasar da ta'addancin 'yan Boko Haram ya shafa. Mike Pompeo, sakataren kasar ne ya sanar da hakan a ranar Talata a birnin...
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a garin Jabi ta yanke hukuncin kisa a kan wani matashi dan shekara 38, Eric Chigbor, ta hanyar rataya bayan ta kama shi da laifin kisan kai, inda ya kashe matarsa.
Bayan ganawar da tsohon dan majalisar wakilan suka yi da Ganduje, ya ce zasu ci gaba da goyon bayan gwamnan jihar Kano da jam'iyyar APC din a matakin jiha da ta tarayya. Kamar yadda ya wallafa a shafinsa na tuwita, "A yau Laraba n
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce kamata yayi a tallafawa mata sosai saboda sun iya tattali. Amaechi ya sanar da hakan ne a wani shirin bada tallafi ga mata da matasa wanda ofishin karamin ministan kwadago da aikin yi ya...
Shahararren tauraro a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood, Sani Musa Danja ya zargi gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da rufe wani sabon kamfaninsa saboda bambancin siyasa dake tsakaninsu.
Mudathir Ishaq
Samu kari