Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 6, da wata mata tare da wasu yara 6 a wani hari na mayar da martani a karamar hukumar Kauru, bayan harin.
Iyayen daliban GSSS Kankara na jihar Kaduna sun hadu da yaransu. An sace yaran ne a ranar 11 ga watan Disamba, kuma an sako su a daren Alhamis. The Cable tace.
An dade da shata fafakeken layi tsakanin bangaren jam'iyyar APC mai biyayya ga ministan sufuri, Rotimi Amaechi, da tsohon Sanatan Jihar Ribas, Magnus Abe, a kan
Tsohon sanatannan, Sanata Shehu Sani, ya bai wa jami'an tsaro hanyoyin kulawa da makarantu a arewacin Najeriya.Ya bayar da shawarwarin ne a shafinsa na Twitter.
Shugaba Muhammadu Buhari yayi zargin cewa an kai wa GSSS Kankara hari ne, musamman don a tozarta shugabancinsa. Shugaba Buhari ya fadi hakan ne a ranar Juma'a.
Wata yarinya mai karancin shekaru tayi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 3 da kanta ta hudu a jihar Borno, kamar yadda majiyoyi da dama suka sanar da AFP ranar.
Gwamna Bello Matwalle na jihar Zamfara ya caccaki jam'iyyar APC a kan zarginsa da daukar nauyin ta'addancin 'yan bindiga a arewa maso yammacin kasar Najeriya.
Sa'o'i kadan ne tsakanin mutuwar Baba Israel Akojede da matarsa Mama Esther, wadanda sukayi shekaru 72 da aure.An birne su a ranar Juma'a a makabartar Apostoli.
Hedkwatar tsaro tace rundunar Operation Hadarin Daji ta samu nasarar ceto daliban GSSS Kankara guda 344 na jihar Katsina.Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara.
Mudathir Ishaq
Samu kari