Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Honarabul Sha'aban Ibrahim Sharaɗa, mamba a majalisar wakilai ta kasa mai wakiltar ƙaramar hukumar birnin Kano(KMC) ya yiwa gwamna Ganduje wankin babban bargo
Wasu samari sun banka wa wani, wanda ake zargin dan fashi ne, wuta kusa da ofishin jihar dake Agodi, Ibadan, babban birnin jihar Oyo, jaridar The Punch ta ce.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da umarnin rufe dukkan wasu wuraren taron biki, gidajen rawar disko, da cibiyoyin motsa jiki, a wani yunkuri na dakile yaduwar k
Babban bankin ƙasa CBN, ya fitar da zunzurutun kuɗi Naira biliyan N12.55 domin tallafawa masu kiwon kaji, a wani yunƙurin gwamnati na ƙara bunƙasa samar da ƙwai
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Idanre/Ifedore a majalisar wakilai, Tajudeen Adeyemu Adegunsonye, ya sauya sheka daga jam'iyyarsa ta SDP zuwa jami'y
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari yace ana tattaunawa da 'yan bindigan da suka sace daliban GSSS Kankara ta Kungiyar masu kiwon shanu ta Miyetti Allah.
Wata mata ta bayyana yadda ta fada kogin soyayya da wata jaka, kuma har ta kaiga auren jakar. Rain Gordon tace kullum soyayyar jakar tana ratsa zuciyarta kuma.
Ya kara da cewa wani babban soja mai mukamin Laftanal da jam'in tsaro na "Civil Defence Corps" na daga cikin waɗanda suka ji rauni a musayar wuta da jami'an
Shugaban jam'iyyar APC, Kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana shugaba Buhari a matsayin mai kaunar Najeriya, kuma shugaba nagari ne.
Mudathir Ishaq
Samu kari