Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Janet ta ce ta dabawa saurayinta nata wuka saboda ya tura mata sakon text a madadin ya kira ta da wayar salulu domin taya ta murnar zagayowar ranar haihuwarta.
"Ni a wurina babu wata matsala idan an mayar da aikin majalisa na wucin gadi da za a ke yi lokaci zuwa lokaci tunda dai a halin yanzu ma bama zama fiye da sau
Majalisar Wakilai ta kira ministar agaji da ci gaban al'umma Sadiya Umar domin ta yi bayan kan kudin da aka raba na tallafin domin rage radadin annobar korona.
A ranar Laraba, majalisar dattawan Najeriya ta musanta umartar hukumar yaki da rashawa (EFCC) da bincikar ministan harkokin yankin Neja Delta, Godswill Akpabio.
A yanzu haka shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, yana jagorantar zaman majalisar zartarwa a fadar gwamnatinsa ta Aso Villa da ke babban birnin Tarayya Abuja.
A yayin zamanta na ranar da ta gabata, majalisar ta jingine la'akarin da ta ke shirin yi na amincewa da sauye-sauyen da aka yi wa kasafin kudin kasar na bana.
Sai dai a madadin haka Ministan Shari'ar ya ce gwamnatin zata yi aiki tare da Gwamnonin Jihohi domin shimfida hanyoyin aiwatar da dokar cikin tsari mai inganci.
Daya daga cikin manyan 'yan kasuwar man fetur din Najeriya, ANthony Enukeme ya rasu. Ya rasu sakamakon rashin samun damar zuwa duba lafiyarsa saboda korona.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci masu manyan masana'antun jihar da su gaggauta miko tsare-tsaren sake budesu a jihar, Abba Anwar ya sanar.
Mudathir Ishaq
Samu kari