Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar kula da harkokin da suka shafi hasken wutar lantarki a kasa (NERC) ta sanar da shirinta na tilasta fara amfani da matakin da ta dauka na hana yanke wuta
Shafin Africa Facts Zone mai fidda kididdiga kan sha'ani da al'amuran da suka shafi kasashen nahiyyar Afirka, ya bayyana kasashen nahiyar mafiya kyawun tituna.
Hukumar dakarun sojin kasan Najeriya ce ta bayyana hakan cikin sanarwar da ta wallafa a wani sako kan shafinta na Facebook a ranar Talata, 9 ga watan Yuni.
A kokarin rage radadi da matsin tattalin arziki da annobar korona ta haddasa, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gabatar da wani shirin karfafawa 'yan Najeriya.
Tun a shekarar 2017 gwamnatin Kano ta fara binciken masarautar Kano a karkashin Sansui II da laifin tafka badaka. Majalisar jihar Kano ce ta shiga maganar har
A ranar Asabar ne, Sadiya Umar Farouk, ministar ma'aikatar harkokin hidimtawa 'yan kasa ta isa jihar Zamfara domin rabon tallafin rage radadin matsin da annobar
Sojoji sun kai wannan hari na bazata a ranar 7 ga watan Yuni, kamar yadda babban jami'in gudanar na hukumar dakarun sojin kasa Manjo Janar John Eneche ya sanar.
Jam'iyyar APC ta like bayanan takardun karatun 'yan takararta 6 da suka hada da gwamna Godwin Obaseki, Fasto Osagie Ize-Iyamu, Dakta Pius Odubu, Injiniya Chris
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta ta sanar da Premium Times cewa ma'aikacin lafiyar da aka sace makwabci ne ga hakimin da 'yan bindiga suka kashe. Masu zang
Mudathir Ishaq
Samu kari