Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da wasiku biyu da ke bada umarni mabanbanta ga Marilyn Amobi, manajan daraktar Nigerian Bulk Electricity Trading Compan
Hukumar shirya jarawabar shiga jami'a da makarantun gaba da sakandire, ta kayyade yawan makin da sai dalibai sun samu kafin samun nasarar ci gaba da karatunsu.
Akwai yiwuwar babu inda gwamna Obaseki zai jarraba sa'arsa ta tsayawa takarar gwamnan sai a karkashin inuwar jam'iyyar PDP bayan ya cika bujensa da iska daga ja
A cikin sabon faifan bidiyon, mai tsawon minti 13 da dakika 49, mutane hudu sun yi magana a cikin harshen Turanci, Fulfulde, Hausa da Faransanci domin aika sako
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya sake caccakar gwamnatin tarayya dangane da nauyin bashin da ta ke ci gaba da kara dorawa a kan kasar nan.
Akeredolu, mai neman takarar kujerar gwamnan jihar Ondo a karo na biyu a karkashin tutar jam'iyyar APC, ya ziyarci Buhari da fom dinsa na takara. Jim kadan baya
Sai dai, har yanzu ba a san dalilan 'yan ta'adda na kai hari kan tawagar sojojin ba a 'yan kwanakin baya bayan nan. Akwai kungiyoyin 'yan ta'adda da dama a kasa
Gwamnan Edo, Godwin Obaseki, ya fice daga jam'iyya mai ci ta APC. Gwamnan ya yi furucin hakan ne a kan hanyarsa ta fita daga da fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fayyace adadin jimillar kudaden da ta samu tsakanin watan Afrilu zuwa Mayu a matsayin gudunmuwar dakile yaduwar cutar korona.
Mudathir Ishaq
Samu kari