Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ganduje ya bayyana hakan ne ranar Litinin, yayin gudanar da taron manema labarai a kan annobar cutar korona, wanda aka saba yi a fadar gwamnatin Kano. "Jam'iyya
Kwamandan Boko Haram, Abu Imrana ya rasa ransa sakamakon musayar wutar da ta shiga tsakanin mayakan ta'addancin Boko da dakarun sojin Najeriya a jihar Borno.
Aliyu Abdullahi, kakakin uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce uwar dakinsa ta daina magana a kan al'amarin da ya faru tsakaninta da Sabiu Yusuf.
Sale Mamman,ministan wutar lantarki, ya umarci Marilyn Amobi da ya zarce da hutunsa a matsayin manajan daraktan Nigerian Bulk Electricity Tradin Company (NBET).
Daga cikin manyan jagororin jam'iyyar APC da suke tare da Oshiomhole a cikin dakin ganawar sun hada da mataimakin shugaba (shiyyar arewa maso yamma), Inuwa Abdu
Shugaban kwamitin kuma sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, shi ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a ranar Litinin, 15 ga watan Yuni.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya ba wa hukumar sauraron koke da yaki da rashawa ta jihar Kano da ta ci gaba da bincike a kan tubabben sarkin Kano.
Tsintar gawar manomi ce ta janyo zanga-zanga a kananan hukumomin Kauru da Zangon Kataf. Wannan al'amarin ne yasa gwamnatin jihar ta saka dokar ta-baci ta sa'o'i
A yanzu haka mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari yana gudanar da wata ganawar sirri tare da gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum.
Mudathir Ishaq
Samu kari