Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daga cikin masu laifin da rundunar 'yan sanda ta yi bajakolinsu akwai dilolin makamai, 'yan fashi da makami da kuma masu garkuwa da mutane. An yi bajakolin masu
A yayin da ake ci gaba da fama da annobar korona a duniya baki daya, gwamnatin wata jihar Arewa, ta fara shirin tsuro da wani sabon tsarin ilimantar da dalibai.
Wata mata ta yi ikirarin cewa mutum da ya je dukan matarsa ya kakkarya mata hannu bayan yunkurin kwatar matarsa da tayi. Ta ce dama can ya saba dukan matarsa.
Wannan sabon aikin hadin gwiwa da rundunar sojin ta kaddamar wani bangare na Operation Sharar Daji da ta saba gudanarwa a yankunan biyu na Arewacin Najeriya.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi da Victor Giadom, mukaddashin shugaban APC sun kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a Aso Rock amma sun kasa ganinsa.
A jiya Talata rundunar dakarun sojin kasa, ta kubutar da mutum shida daga tarkon 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina.
Babban jami'i a kwamitin PTF, Dr. Sani Aliyu, ya ce za a bude tituna da zarar tashoshin mota a fadin tarayya sun tanadi matakan hana kamuwa da cutar korona.
A ranar Litinin, 24 ga watan Yunin 2020, babban jami'in dan sandan ya ce 'yan sanda ba za su iya kasancewa ko ina ba a koda yaushe domin bai wa al'umma kariya.
Sautin fashewar wasu abubuwa masu girzgiza kasa a cikin dajin jihar Zamfara a sa'o'in farko na ranar Talata ya firgita manoma yayin da suke ayyuka a gonakinsu.
Mudathir Ishaq
Samu kari