Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kafin rushe ginin a ranar Juma'a, mutumin ya ziyarci rukunin gidajen domin gabatar da wasu takardu a matsayin shaidar cewa shine ya mallaki wurin. Ofishin jakad
A yanzu kusan watanni hudu kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da kuma Abuja.
Wani bangare na sanarwar ya bayyana cewa, "ni, Cif Victor Giadom, bisa dogaro da tabbatar da ni da kotu ta yi a matsayin shugagaban APC na kasa da kuma samun sa
ICPC, ta bakin Rasheedat, ta yi zargin cewa an karkatar da kudaden daga asusun asibitin zuwa wasu asusu mallakar "wani mutum da wani kamfani". Sai dai, hukumar
A gobe Laraba 24 ga watan Yuni ana sa ran gwamnonin jihohi 36 na tarayyar kasar nan za su gana a tsakaninsu dangane da wasu muhimman lamura da suka shafi kasar.
Bayan an samu maslaha da gwamnatin jihar Kano kungiyar kwadago reshen jihar ta yanke shawarar dakatar da yajin aikin gargadi na mako daya da ta ke shirin shiga.
A tarihin siyasar Najeriya, an saba arangama tsakanin gwamnoni da mataimakinsu. Abinda yasa hakan ke yawan faruwa kuwa bai wuce dalili daya ba. Da yawa daga cik
A ranar Litinin ne gwamnonin jihohi 19 na yankin suka gana da shugabannin tsaro na kasa a ofishin mai ba da shawara kan tsaro, Manjo-Janar Babagana Monguno.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce sun kama manajojin kamfanin hudu yayin da suka dira kamfanin domin kubutar da leburorin.
Mudathir Ishaq
Samu kari