Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, a ranar Alhamis, 25 ga watan Yuni 2020, ta sanar da cewa cutar korona ta harbi sama da mutane 330,000 a duk fadin nahiyar Afirka.
Abdallah ya ce ƙwayar Tramadol ita ce jigo cikin duk ababen da suke kara rura wutar ta'addanci a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya da ya ki ci ya ki cinyewa.
Shugaban sashen hulda da al'umma na jami'ar, Toba Adaramola, shi ne ya bayyana wannan rahoto cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba, 24 ga watan Yuni.
Da ya ke sanar da hakan, kwamishin yada labarai da sadarwa, Fasto Paulinus Nsirim, ya ce an samar da sabbin tsare - tsaren ne yayin taron majalisar zartarwa (NE
Duk da irin yadda ake fama da hare-haren kungiyar masu tayar da kayar baya a jihar Borno, jami'ar UNIMAID, a bara ta zamo zakaran gwajin dafi a cikin jami'o'in.
Har a yau, Ahmed Musa na daya daga cikin 'yan kwallon kafa masu tarin nasara a Najeriya. Ba a Najeriya kadai ba, za mu iya cewa a duniya saboda irin bajintarsa.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu, ya bayyana cewa yana da babbar matsala sa tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomhole, bayan rikicinsu.
Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa(NCDC) na ranar Laraba, 24 ga watan Yuni, ya bayyana cewa mutum 649 sun sake kamuwa da cutar korona a Najeriya.
Giadom ya kira taron masu ruwa da tsaki a harkokin gudanar da jam'iyyar APC (NEC) kuma har shugaba Buhari ya nuna niyyarsa ta halartar taron, wanda za a yi rana
Mudathir Ishaq
Samu kari