Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban hukumar NIS na kasa, Muhammad Babandede, ne ya bayar da wannan sanarwa a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Talata a Abuja. Babandede ya fitar da jawa
Ministan ya ce an yi wannan sauyi ne bayan shawarwarin da masu ruwa da tsaki suka gabatar a taron wayar da kai da aka gudanar a duk fadin kasar a shekarar 2019.
Amma sai sanarwa ta fito daga NERC a cikin watan Maris wacce ta umarci DisCos su dakatar da kara farashin wutar lantarki saboda bullar annobar korona. Daga bisa
Wani hamshakin dan kasuwa kuma mai taimakon al'umma, Bode Akindeke, ya rasu. An gano cewa shugaban Madandola Groups ya rasau a ranar Litinin a garin Legas baya
Masana kimiyya sun kara bankado wata cuta sabuwa mai kamanceceniya da mura China wacce suka ce akwai yuwuwar ta zama annobar duniya, BBC Hausa ta wallafa hakan.
Hakan ya biyo bayan taron da ya wakana tsakanin Kwamitin kar ta kwana da fadar shugaban kasa ta kafa domin yaki da annobar korona a kasa (PTF) da shugaban kasa.
Da ya ke lissafa moriya ta fuskar tattalin arziki da za a ci da wannan aiki idan an kammala, Obateru ya ce zai haɓaka samuwar makamashi a cikin gidajen al'umma.
A cewar Mba, tawagar ma su garkuwa da mutanen ne suka sace Dakta Audu Benedict, dansa, da kuma abokinsa a kan hanyarsu ta zuwa Abuja daga jihar Benuwe. Dangi da
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Laftanal janar Tukur Yusuf Buratai, a ranar Litinin, 29 ga watan Yuni ya sanar da komawarsa kacokan zuwa jihar Katsina bayan.
Mudathir Ishaq
Samu kari