Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da ya rage saura sa'o'i 24 a fara kada kuri'a a zaben kananan hukumomin jihar Taraba, wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan kungiyar tsageranci
Bidiyon wata karuwa da ke zagin matar aure ya shiga shafukan sada zumuntar zamani kuma ya janyo cece-kuce. A bidiyon mai tsawon sakan 44, an ji karuwar wacce.
Kungiyar ASUU ta yi gargadin cewa, kada a kuskura a buɗe makarantu tukunna duba da yadda ake ci gaba da fama da annobar korona wadda ta hana ruwa gudu a kasar.
Sanannen maawaki kuma jarumi a masana'antar Kannywood, Ado Gwanja ya tabbatar da cewa ya rera wakoki kusan 600 tunda ya fara sana'ar waka, ya sanar da BBC Hausa
Wasu da ake zargin 'yan kungiyar asiri ne sun sace wata budurwa mai suna Patience Emmanuel mai shekaru 20 da ke karatu a jami'ar jihar Bauchi. Bayan nan, sun sa
A ranar Lahadi ne tawagar Buratai ta ziyarci Mai Martaba Umar Farouk Umar, domin yi masa karin haske kan shirin sauke nauyin da rataya a wuyan Bataliyar Sojin.
Ma su gabatar da jawabi ga shugaba Buhari duk lokacin da kwamitin ya ziyarce shi sun hada da shugaban kwamitin kuma sakataren gwamnatin tarayya (SGF); Boss Must
A cewar kungiyar IMN, an ajiye gawar mambobinta uku; Suleiman Shehu, Mahdi Musa da Bilyaminu Abubakar Faska, a babban asibitin kasa da ke Abuja yayin da su ka
Hakan ya na kunshe cikin sanarwar da mai magana da yawunsa, Abdul Burrra ya fitar a ranar Lahadi yayin ganawa da manema labarai a birnin na Bauchin Yakubu.
Mudathir Ishaq
Samu kari