Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daliban da za su ci moriyar wannan kudade, sun nuna sha'awar ci gaba da karatuttuka a fannin nazarin karatun injiniya a sashe daban-daban a jami'o'i mabanbanta.
Da ya ke sanar da dakatar da shugabannin yayin ganawa da manema labarai a gidan gwamnatin jihar Bauchi, Mohammed ya ce za a nada shugaban riko da zai rike karam
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Bidoun Ogunyemi, sho ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan Talabijin din Channels a ranar Laraba.
Majalisa ta gayyaci ministar kudi, kasafi da tsare-tsare; Zainab Ahmed domin tayi bayani kan matakan dakile asarar kudaden shiga da suka shafi kin biyan haraji.
Sanata Ifeanyi Ubah ya caccaki karamin ministan kwadago fa aikin yi, Festus Keyamo. Sanatan mai wakiltar mazabar Anambra ta kudu ya yi martani a kan rikicin.
Wani biki a kasar India ya zama wurin raba cutar korona bayan da ango ya rasu sakamakon zazzabi mai zafi. Baya ga haka, ya shafa wa sama da 'yan bikin 100.
Gwamnatin tarayya ta disashe tunanin bude manyan makarantun gaba da sakandare nan kusa. Ta jaddada cewa babu shirin wannan ci gaban kwata-kwata, cewar Aliyu.
Wannan gargadi na shugaban kasar yana kunshe ne cikin wata sanarwa da minista labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed ya fitar cikin birnin Abuja a ranar Laraba.
Kaddamar da atisayen da rundunar soji ta yi ba zai rasa nasaba da umarnin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar na kawo karshen 'yan ta'adda da aiyukan
Mudathir Ishaq
Samu kari