Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya bayyana damuwarsa dangane da yadda annobar cutar korona ta ke ci gaba da bazuwa a fadin duniya babu wani sassauci.
Gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen dukkanin 'yan kwamitin da za su jagoranci ragamar shirinta na daukan matasa 774,000 a duk jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
Kazalika, Buratai ya yi watsi da batun zargin cewa rundunar soji ta gaza magance aiyukan ta'addanci, ya bayyana cewa rununar soji ta na iya bakin kokarinta
Gwamnatin jihar Kogi ta ce ba 'yan bindiga ba ne su ka kai hari asibitin gwamnatin tarayya (FMC) da ke Lokoja, babban birnin jiha, kamar yadda kafafen yada laba
A cikin wata ta daban, shugaba Buhari ya bukaci majalisar dattijai ta amince da nadin sabbin kwamishinoni uku a hukumar daidaito a rabon mukami da daukan aiyuka
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yi tsokaci kan aikin shimfida bututun iskar gas da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar a ranar Talata.
'Yan Najeriya sun dinga cece-kuce tare da jinjinawa wani mutum mai suna Chidiebere Ogbonno a kan yadda ya mayar da N1.8 miliyan da ya tsinta a kwalin taliya.
Akwai yuwuwar an birne wasu abubuwa masu fashewa a garuruwa 7 na jihad Yobe, jami'an 'yan sanda suka ce. A wata takarda da ta fito daga kakakin rundunar 'yan.
A cikin wani jawabi mai dauke da sa hannun Isa Gusau, ma'aikacin sashen watsa labarai a gidan gwamnatin Borno, gwamnan jihar, Farfesa Babagana Umar Zulum, ya sa
Mudathir Ishaq
Samu kari