Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dakarun Operation Safe Haven a jiya sun kashe 'yan fashi da makami biyu a Jos, babban birnin jihar Filato, cewar kwamandan OPSH, Manjo Janar Chukuemeka Okonkwo.
Jihohi da dama a faɗin ƙasar sun sake yin bitar kasafin kudinsu na bana, domin daidaita shi da hakikain yanayin tattalin arziki wanda annobar korona ta haifar.
Hukumar Inshora ta Najeriya (NSITF) ta ce har yanzu hukumar za ta ci gaba da aikinta duk da dakatarwar da ministan ayyuka da kwadago, Chris Ngige ya yi mata.
Jami'an hukumar tabbatar da ingancin Abinci da magungunan (NAFDAC) sun tarwatsa taron kaddamar da wani maganin gargajiya na cutar korona a garin Abeokuta a.
Mambobin kungiyar, kamar yadda aka lissafosu a cikin sanarwar, sun hada da tsohon shugaban majalisar wakilai, Ghali Umar Na'abba, tsohon mataimakin gwamnan babb
Sabunta mukamin nasu ya biyo bayan bita da nazari kan kwazon aiki da suka yi a baya wanda bukata ta sanya shugaban kasar ya amince da su ci gaba rike kujerunsu.
Sannan ya cigaba da cewa, "korona ba sabuwar cuta ba ce a irin yanayin da mu ke da shi, mu na da hanyoyin maganinta, wajen neman magungunanta ya kamata mu mayar
Hakan yana kunshe ne cikin tabbataccen rahoto da wani jami'in gwamnati a jihar ya tseguntawa manema labarai na jaridar Tribune a ranar Alhamis, 2 ga watan Yuli.
Darektocin da shugaba Buhari ya amince da dakatar da su sun hada da; Mista Jasper Ikedi Azusalam (darektan kudi da saka hannun jari), Uwargida Olukemi Nelson
Mudathir Ishaq
Samu kari