Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan tasha ita ce babbar jigo cikin hanyoyin rarraba wutar lantarki mallakar hukumar samar da wutar lantarki ga jihohin Kano, Katsina da kuma Jigawa (KEDCO).
Da wannan ne hukumomin suke shaidawa maniyyatan cewa, babu maganar shafar Dutsen Hajaral Aswad, wanda ya ke manne a kusurwar da ake fara daukan haramar dawafi.
Wata matashiya mai shekaru 23 'yar asalin Togo mai suna Elizabeth Packal mai zama a Oyo ta haifa yarinya mace bayan shekaru 10 da daukar ciki, cewar Legit.ng.
Kazalika, shugaba Buhari ya bukaci dukkan kungiyoyi da hukumomin da ke aikin jin kai a yankin arewa maso gabas suke hada kai da kwamandan rundunar rundunar atia
Jaridar Daily ta ruwaito rayukan mutane da dama sun salwanta a wani sabon hari da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka a karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina.
A cewar Janar Enenche, rundunar soji ta kai harin ne; "ranar 3 ga watan Yuli a cigaba da atisayen rundunar soji na karasa murkushe mayakan kungiyar Boko Haram
Kungiyar mai fafutikar yaki da rashawa ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lalubo wasu makudan kudi da ake zargi sun yi layar zana daga asusun gwamnati.
Dangantakar da ke tsakanin Ajayi da gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu ya yi tsami yan watanni da suka gabata. Legit.ng ta tuna cewa Agboola da ubangidan
Wani jami'in hukumar kula da cunkoson kan titi na jihar Legas (LASTMA) mai suna Emmanuel Mekuri, ya sokawa karuwarsa da suke zaune tare wuka mai suna Patricia.
Mudathir Ishaq
Samu kari