Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gaskiya annobar korona da kuma karyewar da farashin man fetur ya yi a kasuwar duniya, su ne dalilain biyu da suke tilastawa kasar nan fita neman bashi a ketare.
Sanarwar ta bayyana cewa gwamnan ya yi wannan furuci ne a wani taron manema labarai tare da kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar korona da gwamnatin ta kafa.
Babban sakataren sadarwa na fadar gwamnatin Kano, Malam Abba Anwar, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya gabatar a ranar Asabar cikin Kanon Dabo.
Saidu Muhammed, wanda ya bayyana hakan a karshen makon da ya gabata, ya ce lamarin ya kuma janyo asarar kadarori da darajarsu ta kai naira miliyan arba'in.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka mayakan Boko Haram masu tarin yawa da kayan aikinsu a harin da rundunar Operation Lafiya Dole ta kai Mina kusa da Gulumba.
Alkalin wata kotun majistare da ke zama a Fatakwal a ranar Alhamis ya bukaci a adana masa wata mata mai shekaru 40 a gidan gyaran hali, The Punch ta wallafa.
Wata mata 'yar asalin Florida mai suna Kris Hedstrom ta maka makwabcinta a kotu tare da bukatar sanin mahaifin akuyoyinta biyar da ta siya a watan Disamba.
Wata yarinya 'yar shekaru 14 ta gudu daga gidan iyayenta da ke Biogbolo a karamar hukumar Yenagoa ta jihar Bayelsa domin kasancewa tare da saurayinta, Victory A
Kazalika, ofishin babban mai binciken ya bankado yadda hukumar makarantar ta biya wasu ma'aikata 52 N36m a matsayin kudin sutura, kuma an tura kudin ne asusun
Mudathir Ishaq
Samu kari