Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Agaba, wanda ya ke kula da sashen jiragen ruwa, kiyaye hadurra da shige da ficen kaya, an tabbatar da cewa ya sace kudaden daga asusun hukumar. Da wannan kotun
Sabon kwamishinan wanda ake dakon jin ma'aikatar da za a danka masa akalar jagorancinta, ya ce tun a yanzu ya daura damarar tabbatar da ci gaban jihar Kano.
Atiku ya yi ta'aziyar mutuwar Hajiya Fatima Ibrahim Tafida, a wani sako da ya wallafa kan shafinsa na Twitter da misalin karfe 7.45 na Yammacin ranar Talata.
Kakakin rundunar Frank Mba ya sanar da hakan yana mai cewa rundunar zata dauki mutanen da suka cancanta a mukamin kwanstabul, daga watan Yuli zuwa watan Agusta.
A ranar Talata 7 ga Yuli, fadar shugaban kasa ta dakatar da Ibrahim Magu daga shugabancin hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati.
An samu gawar mamallakin babban kamfanin babura na 'GoKada', Fahim Saleh a gidan sa da ke birnin New York, Kamar yadda jaridar New York Daily Times ta wallafa.
Babu shakka bishiyar kwakwar man ja na daya daga cikin bishiyoyi a duniya masu cike da albarkatu. Daga cikin wadannan albarkatun ne akwai mai wanda ke ja ne.
A ranar Lahadi ne kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa wani bangare na rahoton kwamitin bincike da shugaban kasa ya kafa ya yi zargin cewa
Rahotannin tsaro sun bayyana cewa jami'an rundunar 'yan sandan sun yi bata kashi da 'yan ta'addan kafin suka samu nasarar kwato sojojin. Haka zalika sun kwato b
Mudathir Ishaq
Samu kari