Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Alkaluman da OPEC ta fitar sun bayyana daki-daki adadin kudin shiga da Najeriya ta samu a kowace shekara cikin shekaru biyar da suka gabata a baya-bayan nan.
Ministan shari'a na kasa, Abubakar Malami, ya ce amincewar da ya bayar ta sayar da gangunan man fetur da aka kwato ga masu harkar mai ba ya cin karo da shari'a.
Gwamnatin Najeriya ta sanya farin cikin a zukatan malaman makarantu masu zaman kansu wadanda suka shiga cikin halin kakanikayi sanadiyar annobar cutar korona.
Bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta yi na haramtawa makarantun sakandire zana jarrabawar WAEC a bana, a yanzu ta fayyace ainihin abin da sanarwar ta kunsa.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kai wa tawagar sojoji da wasu masu ababen hawa hari. Sun kashe sojoji hudu sai dai wasu masu sun bace.
Shugaban kungiyar NMA ya shaidawa mazauna jihar cewa cutar COVID-19 gaskiya ce; yana mai bukatar su dasu gujewa jita jita na cewar an kirkiro cutar ne domin gwa
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya magantu a kan irin akidar da ya rika yayin da ya ke juya akalar jagorancin kasar a matsayinsa na shugaban kasa.
Kotun koli ta yi watsi da karar da jihohin Lagos da Ekiti suka shigar, inda suke kalubalantar halascin gudanar da zaman kotu a yanar gizo. Babu laifi don an gud
Hakan yana kunshe cikin sanarwar da sakataren fadar kuma Turakin Kano, Alhaji Lamido Abdullahi Sanusi ya fitar yayin ganawa da manema labarai a ranar Litinin.
Mudathir Ishaq
Samu kari