Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya soke bukukuwan babbar Sallar Lahya a jihar da kuma dakatar da sarakuna biyar masu daraja na jihar daga
An birne gogaggen dan siyasa kuma makusanci ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Isma'ila Isa Funtua a makabartar Gudu da ke Abuja bayan jana'izarsa da.
Gwamna Samuel Orton na jihar Benue ya dakatar da hakimin Mbatser/Mbamusa da ke karamar hukumar Konsisha ta jihar yayin da ya dage dakatar da wasu hakimai uku.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta sanar da cewa babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya amince da nadin sabbin kwamishinoni (CP) a jihohi
Wakilan shugaban kasa Muhammadu Buhari da suka samu jagorancin Isma'ila Isa Funtua sun yi kokarin yi wa Omoyele Sowore magana a lokacin da SSS suka tsaresa.
Wata majiya da ba a ambaci sunanta ba ta bayyana cewa 'yan bindigar sun shiga gida - gida, inda suke fito da mutane tare da kwace musu kayayyakinsu masu muhimma
Babu shakka rasuwar Malam Isma'ila Isa Funtua a ranar Litinin ta matukar girgiza shugaban kasa Muhammadu Buhari. Alamu sun nuna cewa shugaban kasar ya girgiza.
Kwanaki kadan bayan tabbatar da cewa ministan al'amuran waje, Geoffrey Onyeama ya kamu da cutar korona, wani ministan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kamu.
A cikin takardar karar da ya shigar a gaban kotun, Nnoli ya bayyana cewa rashin nada sauran alkalan "babbar saba doka ne, saboda ya sabawa sashe na 231(2) na ku
Mudathir Ishaq
Samu kari