Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ajali ya katse hanzarin wata matashiyar Likiti, Urenna Iroegbu, bayan kwana biyu kacal da kammala bautar kasa a yayin da ta ke kan hanyarta ta komawa gida.
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya ce ba a bukatar sake ganin manajan daraktan hukumar kula da ci gaban yankin Neja Delta a gaban majalisar wakila.
Daily Nigerian ta ruwaito cewa, wata tsohuwa 'yar shekaru 107 ta warke daga cutar korona bayan an yi mata magani a wani asibitin Jeddah da ke kasar Saudiya.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa, ta samu nasarar cafke 'yan fashi da makami 10 da masu garkuwa da mutane 33 a yankuna daban-daban na jihar.
11. A ranar 20 ga watan Yuli, Pondei ya yanke jiki ya fadi gaban kwamitin bincike na majalisar tarayyar, a lokacin da yake amsa tambayoyi kan badakalar da aka t
Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cutuka masu yaduwa (NCDC), ya bayyana na ranar Litinin, 20 ga watan Yulin 2020, sabbin mutum 562 sun sake kamuwa da koron
Mallam Ismaila Isa Funtua, makusancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya rasu a daren yau, Litinin, 20 ga watan Yuli, sakamakon ciwon zuciya, kamar yadda jarid
Talata, 21 ga watan Yuli 2020, da tayi dai dai da 29 ga watan Dhul Qadah 1441, ita ce ranar da za a fara duba jinjirin watan Dhul Hijjah 1441 bayan Hijira. Don
Har yanzu ba a san dalilin faduwar jirgin ba, amma dai wani jirgin mai saukar ungulu mallakar rundunar sojin kasar Hollan ya isa wurin domin neman na'urar adana
Mudathir Ishaq
Samu kari