Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan ta'addan Boko Haram a ranar Laraba sun yi wa m a'aikatan taimako hudu da mai gadi daya da suka sace a wata daya da ya gabata, kisan gilla a sabon bidiyo.
Masu ta'adar garkuwar sun yi awon gaba da budurwar mai shekaru 17 a duniya yayin da suka yi yunkurin yin garkuwar da mahaifinta wanda ba su riska ba a gida.
Shugaban kungiyar Miyetti Allah reshen jihar Nasarawa, Alhaji Muhammad Hussaini, shi ne ya tabbatar da hakan yayin zantawa da manema labarai a ranar Talata.
Hedkwatar tsari ta ce dakarun sojin saman Rundunar Operation Hadarin Daji ta ragargaza sansanin 'yan bindiga a samamen da ta kai ta jiragen yaki a dajin Kagara.
A ranar Talata ne karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, ya kai wa Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ziyara har fadarsa da ke birnin Dabo.
Gwamnan da ke kan karagar mulki a jihar Ondo Rotimi Akeredolu, ya sake lashe tikitin takarar gwamnan jihar a karkashin inuwa ta jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Tsohon kwamishinan ayyuka da ababen more rayuwa na jihar Kano, Injiniya Muazu Magaji Dansarauniya, ya ce har yanzu yana nan yana goyon bayan Gwamna Ganduje.
Gwamnan jihar AbdulRahman AbdulRazaq ya jajantawa hukumar gudanarwar NTA kan gobarar da ta tashi a ofishinta na Ilorin, inda dakuna 3 da dakin taro suka kone
Shugaban majalisar dattijan ya ce gabatar da kasafin 2021 kafin watan Satumba, zai taimakawa majalisar wajen daukar mataki da kuma sa hannu kan kasafin kafin ka
Mudathir Ishaq
Samu kari