Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jaridar Premium Times ta ruwaito kakakin 'yan sandan ya ce "daya daga cikin jami'an hudu an sake bitar shari'arsa kuma aka tabbatar da hukunci kora daga aiki.
Lauyan ya bayyana cewa EFCC ta saka kudin da ta kwato a asusun NNPC bisa wani tsari da hukumomin biyu mallakar gwamnati da wasu manyan dillalan man fetur suka a
Gwamnatin Najeriya ta bude shafin yin rajistar neman aiki a shirin ta yanar gizo a ranar Juma'a, 26 ga watan Yuni. An bude shafin ne ga matasa marasa aikin yi.
Mun samu rahoton cewa wani dan kasuwa ya riga mu gidan gaskiya bayan ya shafe kwanaki shida ya na tsare bai ko rintsa ba a hannu jami'an tsaro na 'yan sanda.
A ranar Lahadi ne jam'iyyar PDP ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tattara ya je Mali kwantar da tarzomar siyasa amma ya kasa shawo kan matsalar Najeriya.
A karshen makon da ya gabata ne aka yi bikin yaye tsofaffin 'yan Boko Haram 601 da suka tuba a jihar Gombe kamar yadda hedikwatar tsaro ta kasa DHQ ta sanar.
Kamar yadda Legit.ng Hausa ke kawo maku rahotanni daga hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) a kan annobar COVID-19, a yau Lahadi, 26 ga watan Yulin 2020
Gwamnan jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya sha ihun 'barawo, bama yi' daga wurin jama'ar jiharsa a yau Lahadi a yayin ziyarar da ya kaiwa babban basarakensu.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta tsananta tsaro a farfajiyar fadar sarkin Shinkafi, Alhaji Muhammad Makwashe, don tabbatar da ingantaccen tsaro ga sarkin.
Mudathir Ishaq
Samu kari