Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni daga jaridar The Nation sun tabbatar da cewa an sake yin karon batta tsakanin jami'an tsaro na 'yan sanda da kuma 'yan kungiyar IMN ta mazhabar shi'a.
Legit.ng ta ga wasu tallace-tallace a shafin yanar gizo na neman daukan ma'aikata a Dubai inda aka bayyana karara cewa banda 'yan Najeriya a wadanda ake bukata.
Babban jami'in kula da Operation Safe Corridor, Bamidele Shafa, ya ce an yaye tubabbun 'yan Boko Haram din bayan an ba su kyakkyawan horo na gyara halayya.
Matashi mai shekaru 25 dan asalin jihar Kano mai suna Ashiru Musa, ya kashe kansa ta hanyar sokawa cikinsa wuka a jihar Kano saboda budurwarsa za ta yi aure.
Abbas ya kara da cewa hukuma ta dakatar da maigidan daga aikin dora bene a kan tsohon gidansa amma ya yi kunnen kashi, ya zabi a yi masa aiki yayi hutun karshen
Jaridar The Nation ta rawaito cewa ruwan saman ya yi awon gaba da duk wasu gidaje da ke gefen guraben taruwar ruwa, lamarin da ya tilasta jama'a yin kaura domin
Rikicin ya barke ne lokacin da gwamna Obaseki tare da sauran gwamnonin jam'iyyar PDP suka ziyarci fadar sarkin gabanin kaddamar da yakin neman zaben Obaseki
APC ta kuma jaddada cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu nasara wajen yaki da cin hanci da rashawa da kuma bunkasa tattalin arziki tare da jin dadin al'u
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Nasir Elrufai ta rufe wasu otel ote da wuraren cin abinci, bayan da aka samesu da karya dokokin kariya na COVID-19 d
Mudathir Ishaq
Samu kari