Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Babban sifeton rundunar 'yan sanda (IGP), Mohammed Adamu, ya janye wasu manyan jami'an 'yan sanda da ke aiki tare da hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin
Ma su ruwa da tsaki a nada sabon sarki a masarautar Bachama sun zabi Shagah a matsayin sabon sarki bayan mutuwar tsohon sarki, Honest Irmiya, a watan da ya gaba
Jam'iyyar APC mai mulki da takwararta mai hamayya; jam'iyyar PDP, sun yi watsi da kiran da Mamman Daura, dan uwa shakiki kuma makusancin shugaban kasa ya yi a
A yadda Jaridar Saudi Gazette ta wallafa kuma kamfanin dillancin labaran kasar SPA ya ruwaito, tuni an hukunta mutanen da suka yi yunƙurin aikata ba daidai ba.
Yana taya daukacin al'ummar Najeriya murnar bikin Babbar Sallah ta bana da za a gudanar a ranar Juma'a, 31 ga Yuli da ya yi daidai da 10 ga watan Zhul Hijja.
Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya fayyace dalilan da suka saya ta'addancin 'yan daban daji yake ci gaba da ta'azzara a wasu sassa na kasar nan.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya PDP, ta ɗage babban zaɓen fidda gwanayen takara da ta shirya gudanarwa a wasu jihohi huɗu na kasar har sai kuma mama ta gani.
Sanarwa Malami ta zo ne a ranar Talata cikin Abuja yayin gabatar da nasarorin da ma'aikatarsa ta samu tun daga ranar 29 ga Mayun 2019 zuwa 28 ga Yulin 2020.
Wata babbar kotu da ke zama a Fatakwal ta yankewa wata Telema Amaso hukuncin kisan ta hanyar rataya sakamakon kisan marigayiya Helen Ibiba Bobmauel da tayi.
Mudathir Ishaq
Samu kari